Choose a track to play
Raez on this one
El sadiq
Fine girl yuyane
As i the give my vibes on the low
Hustle remain for my zone
We struggle today no tomorrow
Kizo mu tattauna
If you hear me na
Taho batun kauna
Say ma lady na
Kizo kiji tawa
Oh my baby
Kizo mudan zauna
Tho ki soni Kawai Kinji
Kinga kanki ni bani gani banji
When you give me one chance to ur loving
I will give you everything you need
Tho ki soni Kawai Kinji
Kinga kanki ni bani gani banji
When you give me one chance to ur loving
I will give you everything you need
I go take you round to my city show you Dubai
And malesia
Kinji Aminiya Tauraruwa kin iya
Inayi miki magiya
Bana iya gajiya (bana iya gajiya)
Tunda na samo mai tarbiya
I go take you round to my city show you Dubai
And malesia
Kinji Aminiya Tauraruwa kin iya
Inayi miki magiya
Bana iya gajiya (bana iya gajiya)
Tunda na samo mai tarbiya
Barka da safiya
Boddina kin tashi Lafiya
Tunaninki shine abinda natayi Daren jiya
Wallahi ke zabin Allah neh
Nidake mun dace
Kyakyawar yarinya ce
Bani barin wani yamin kwace
Na your love wey Dey ginger me
Wata sunce kin canza ni
Soyayyarki shine ya canzani
Kuma babu mai iya maidani baya
Wata ra chutes dani
Keki kin mini Magani
Soyayyarki ya warkar Dani (ya warkar Danik)
Anywhere my baby Dey i go Dey there
Koda laifi tamin sai in ganshi a daidai
Makiya sunso su rabamu Amma sai dai
Sunso su rabamu Amma saidai dai
I go give her my life my energy
Anything she want from me she go get it
Even when I de sick na she provide remedy
Remedy boost my energy
I go take you round to my city show you Dubai
And malesia
Kinji Aminiya Tauraruwa kin iya
Inayi miki magiya
Bana iya gajiya (bana iya gajiya)
Tunda na samo mai tarbiya
I go take you round to my city
Ki kyale yan titi
Kyakkyawa ta gaki
Soyayya zo bani
Karda ki kyaleni
Soyayya da kauna zo bani
Aminiyata zo bani
Ya ya