Elige una pista para reproducir
Zo ki nunamin kauna
Zuchiya ke ta zaba
Daban kike a chikin mata
A sanki ba batun tsayawa
Tauraruwa tache ke
Ga zuchiya kin sache
Ni dake mun dache
Kika barni zan zauche
Duba kigani
Sanki yabi jini
Ke dai nagani
Muryarki naji
Kwalliya kwalliya
Kin iya kwalliya kwalliya
Me sani dariya dariya
Keche masoyiya
Keche daya bakida biyu
Narasaki ni zan banu
Keche araina nabaki kaina
Keche daya bakida biyu
Narasaki ni zan banu
Keche araina nabaki kaina
Sunanki ne a farko
Kin ratsa jinin jiki da barko
In antabani na hau danaji muryarki sai na sakko
I love you I love you oouu
Girl I need you oouu
Girl I miss you oouu
In kika barni nidai zana haukache
If you leave me girl I dont know where to stay
Zana biki dukka inda zakije
Ill be there for you any time you need
Tauraruwa me haskani
Kinfisu kyau ko akamanni
Ungo hannu kijani
So nakeso kibani
Taurauwa me haskani
Kin fisu kyau ko akamanni
Ungo hannu kijani
So nakeso kibani