Elige una pista para reproducir
Higher, higher, hum
Call me your Highness
Emteey Shmurda, you issa murder
Inama inama, kizamo mata ta
Ni na ba ki dama, ga wurin ki zauna
Ni zan ba ki so na, kamar fura ki dama
Gani nan, kina ina ne gani nan
Gaskiya you are my moonlight, kar ki sa ni a rana
A kai ni gun mai so na, dan son ki ya shiga rai na
Na je na dawo, gun ki zan komo
Baby na nazo, son ki zan kamo
Randa na fara ganinki
Soyayya ta kameni
Kamar fura kin dameni
Alkawari zan aure ki
Nawa, nawa, nawa
Nawa, ke ce nawa, ke ce nawa, ah
Ah, ah ah
Ah ah, ah ah
Ah ah, ah
Ah ah, ah ah
Ah ah, ah ah
Tinini tanana, biko biko, ah
Son ki nake baby ki zo ki zo, ah
Da ace babu ke, ni na san zan haukace
Buri na na aure ke, baby na ki zo mu je
'Yan mata ki huta lafiya, ki haska watan samaniya
Na zama abokin soyayya, dan son ki ya shige zuciya
Baby zo zo zo, zan ba ki so so so
Baby zo zo zo, zan ba ki so so so
Gaskiya you are my moonlight, kar ki sa ni a rana
Dan son ki ya shiga rai na, a kai ni gun mai so na
Na je na dawo, gun ki zan komo
Baby na nazo, son ki zan kamo
Randa na fara ganinki
Soyayya ta kameni
Kamar fura kin dameni
Alkawari zan aure ki
Nawa, nawa, nawa
Nawa, ke ce nawa, ke ce nawa, ah
Ah, ah ah
Ah ah, ah ah
Ah ah, ah
Ah ah, ah ah
Ah ah
Fulee baddo, mi like your style, oh
Fulee baddo, mi like your style, hum