Elige una pista para reproducir
Oh we got a long way to go, oh
(Dmeemz)
Yeah-yeah
And there is no going back to the life we lived, the life we use to know
Eh wallahi no going back
We've got a long way to go
Wallahi mun baro kauye zuwa birni
I've given everything
There's nothing left
Komai na bayar wallah, komai na bayar (there's nothing left to go)
Kainuwa dashen Allah
Rabon mutum ai bashi wuce shi wallah, awo
Thinking 'bout the past homies ina tuna baya
Yadda muka wahala da yadda muka fama
Munyi yawon nema daga Gwags zuwa Maitama
Ammah ni godiya nake ga Allah mai sama
Baba an wahala kuma an ji jiki
Shiyasa wahalan yanzu ke bin jiki
Gashi murna ake kaman taron biki
Damn, tuna lokacin da muke azumi babu niyya
Saboda rashin abinci da yunwa
Wasu kwanakin ma mu ci tuwo gaya babu miyya
Yanzu gashi kashe kudi muke babu diyya
Kasan kiyayya ga dan albarka bai da riba (riba)
Burin su mu fadi ammah da ikon Allah sai mun tashi (tashi)
Oh we got a long way to go
And there is no going back to the life we lived, the life we use to know
We got a long way to go
I've given everything
There's nothing left
There's nothing left to go
Baba an wahala kuma an ji jiki
Shiyasa wahalan yanzu ke bin jiki
Gashi murna ake kaman taron biki
Damn tuna lokacin da muke azumi
Baba an wahala kuma an ji jiki
Shiyasa wahalan yanzu ke bin jiki
Gashi murna ake kaman taron biki
Damn tuna lokacin da muke azumi
Ya ubangiji ka bamu arziki masu albarka
Ka rabamu da mahassada mara son ka
Idan muka fito nema ka bamu sa'a
Ka raba mu da wanda zasu mana ba'a
Ka raba mu da gamuwa da kidnapper
Ka kare mu da barayi da masu sata
Muji labarin su kawai kaman waka
Ka hada kawunan mu kaman fanka
Yeah, being around the world everyday 360
Catching money in the air like sweet 16
Wanna spend it on you know I've got few reasons
Kasan kiyayya ga dan albarka bai da riba (riba)
Burin su mu fadi ammah da ikon Allah sai mun tashi (tashi-tashi)
Baba an wahala kuma an ji jiki
Shiyasa wahalan yanzu ke bin jiki
Gashi murna ake kaman taron biki
Damn, tuna lokacin da muke azumi
Baba an wahala kuma an ji jiki
Shiyasa wahalan yanzu ke bin jiki
Gashi murna ake kaman taron biki
Damn tuna lokacin da muke azumi
Oh, we got a long way to go ohh (hahaha, yeah)
And there is no going back to the life we lived (yeah)
The life we use to know (no going back wallahi)
We got a long way to go (hahaha, tell 'em, tell 'em)
I've given everything
There's nothing left
There's nothing left to go
(Mozeno on the mix)
Yeah master ya ake ciki ne?
Akwai wani update ne?
Ah zamu hadu wajan eh-yane dinan, eh
Shoutout to my hustlers
Shoutout to Caliphcian
Shoutout to mollah
Shoutout to my Arewa niggas
Shoutout to kowa na gan ku
Maman fati, maman kande, maman lami, shoutout
Kowa ma
Master, eh ya dagan nan ne, eh?