Elige una pista para reproducir
Haba, nace ba hakilo, bazan raina kowa ba
Na Dawaiya dan baba, ba hana wuce haushi ba
Haba, ashe dai na Gwanja na zama hankaka
Mai da dan wani chan naka, na zama hankaka
Mai da dan wani chan
Aje baya, azo gaba, aje baya
Aje baya, azo gaba, aje baya
Ya zama hankaka
Mai da dan wani chan
Ai ni ne dan Gwanja (ya zama hankakamai da dan wani chan)
Toh
Wadansu masun sauraro
Wadansu masun yin kallo
Wadansu na ta yin murna
Tauraruwarmu ta billo
Burin wasu su zo gun mu
Koko mu je su sha kallo
Wadansu ko su zage mu
Domin muna yabon mata, sama
Aje baya, azo gaba, aje baya
Aje baya, azo gaba, aje baya
Idan dai batu na daidai ne
Kafin mu zo akwai farko
Kafin mu doka gangar nan
Wadansu baya sun doko
Ita kwarai ake dauka
A sasaka a katako
Idan kadaran ko ta apka
A bita ta riga fata, haba
Aje baya, azo gaba, aje baya
Aje baya, azo gaba, aje baya
Da mu wuce su ce daudu
Koko su ce diyan bisi
Sana'a muke, simple
Kaman ka zana ABC
Yau kuma ga ni na kwashe
Na barsu babu ko asi
Nairan rabo da na taka
Na bai ma mai kiya rata, haba
Aje baya, azo gaba, aje baya
Aje baya, azo gaba, aje baya
Ashe dai hakin da wani ya raina
Aikin soka ne, abin kalo
Komai na babba yafi na yaro
Dawaiya kai nake kallo
Tin kan na kai matakin war haka
Ka saba tara yan kallo
Kuma tillas na gaida kai A Zango
Ka karfafa wa gwiwata
Haba
Ina mata?
Nace, ina mata?
Kai, iye ina mata?
Tilas mu yafa yan mata
In ba mata ba, wa za muje mu kuranta
Aboki idan ka tara
Koma gida ka bai mata
Nace akwai kallo
Tauraruwar ku ta bilo
Mata, idan kun zo, mazan garin ku sai sun zo
Da kin kai 'ya, walai rikon ki sai gwarzo
Nace girman saniya, mallam, a ganta tayi tozo
In kin cika yar gata
Gwanja bikin ki sai na zo
Salon rawar mata
Aje gaba, gaba azo baya, haba
Da saura dai
Allahu ne ya san