Elige una pista para reproducir
Muyi aure za aga soyayya
Al'bishirin masu jiran mu rabu
Kara fada su jiya
Abin da wuya (abin da wuya)
Matukar wahala (abin da wuya)
Wai zamu rabu (abin da wuya)
Abin da wuya (abin da wuya)
Da kamar akwai wahala in bar kaunar ki
Da kamar akwai wahala in bar kaunar ka
Ko idanu basu ganin komai
Hanci shakar kamshin ka yake
Ruhin mu guda
Ra'ayin mu guda
Duk abinda kaso kaunar sa nake
Ba kowa a cikin kalbi
Sai kai daya da kaje ka fake
Kauna ta fitine ni da son ka kullum dada son ka nake
Kyan tafiya, waige shine ginshikin maganar
Bani gajiya, da fadawa ummah nifa ke na tsayar
Muyi rayuwa, har karshe burina dake mu idar
Zanyi tutiya, duka alkawarin da mukayi ya cike
Ni nasan magulmata, jira suke mu rabe
Abin da wuya (abin da wuya)
Wai zamu rabu (abin da wuya)
Matukar wahala (abin da wuya)
Abin da wuya (abin da wuya)
Abin da wuya (abin da wuya)
Abin da wuya (abin da wuya)
In ba kai a gare ni kamar shayi ne babu sugar
Kwallin kwal, na toshe kunne bana kama zuga
Kimar sarki shine a gano shi saman karaga
Bayan kai ba wanda nake so shine magana
Nagode kin nunamin soyayya
Zan baki tukwicin ki na kauna sakayya
Dama da zani yanzu in dauke ki in goya
Wauta, wa zaya taban ke? Hannun sa in karya
Hahahaha-haha
Hoho-hoho
Ey-hey-hey-hey
Ha-ha-ha
Abin da wuya (abin da wuya)
Wai zamu rabu (abin da wuya)
Matukar wahala (abin da wuya)
Abinda wuya (abin da wuya)