Elige una pista para reproducir
Bani dama na nuna miki kauna
Sboy Ne
Eh Manaa
Ke ce sarauniya ta
Ke ce masoyiya ta
Ke ce aminiyata
Ke ce jinin jikina
Ke ce na daga wa hannu
Kece na saka wa kambu
Kece na aje a dama na
Babu wanda zai raba mu
Karki damu karki komai ni naaakine
Ko da safe ko da rana ni naakine
Karki damu kinji baby ni naaakine
Bani dama na nuna miki qauna
Bani dama na kaiki gida mu gana
Ki bani dama gidan mu kije ku gaaaana
Ke sarauniya tace
Jinin jikina ce
In babu ke bani
Masoyiya jaani
Ke ce sarauniya ta
Ke ce masoyiya ta
Ke ce aminiyata
Ke ce jikin jinina
Ke ce na daga wa hannu
Ke ce na saka wa kambu
Ke ce na aje a dama na
Babu wanda zai rabamu
Karki damu karki komai ni naaakine
Koda safe ko da Rana ni naakine
Karki damu kinji baby ni naaakine
Allah kiyaye in ce ni bana sanki
Allah kiyaye in ce bana qaunarki
Allah kiyaye in sa hannu in ture ki
Ke sarauniya tace
Jinin jikina ce
In babu ke bani
Masoyiya jaaani
Ke ce sarauniya ta
Ke ce masoyiya ta
Ke ce aminiyata
Ke ce jikin jinina
Ke ce na dagawa hannu
Kece na saka wa kambu
Ke ce na aje a dama na
Babu wanda zai rabamu
Karki damu karki komai ni naaakine
Koda safe ko da Rana ni naakine
Karki damu kinji baby ni naaakine
Bani dama na nuna miki qauna