Hey...Oya
Hey...Toh
Hey...GA mu nan masu labulen kutare
Hey...Yeah
Efarabale!
Banbalasta banbalasta, gwanda ma me banbalasta
Banbalasta banbalasta, gwanda ma me banbalasta
Banbalasta banbalasta, gwanda ma me banbalasta
Banbalasta banbalasta, gwanda ma me banbalasta
Wai muna bala'I da me sauki ne
Gwanda mu sha romo dai a ankali
Rayuwa kashi: daci da dadi ne
Da guntu ka fi sara ka bani dai
Banbalasta, kai ne master
Mun fara waka sun ce mu rasta
Zo mai masa banda boza
Sa mini waina ko ma gurasa
Ni da gayu na gashi nan dai muna fama
Rayuwan ne ba dama arkan halal ba'a wasa
Toh back to the matter kowa ya zauna
Zancen papan mu tatauna
Banda naci banda dole baka da shadda ga banbalasta
Banbalasta banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gatanan gatanan ga labarin Mallam Audu
Yana da digiri har da masta
Ga matar sa hajia Hassana
Bata da boko ama ta na da sana'a
Allah ya bayar da s'aa ya dace da me sana'a
A kara kokari saboda kar a yi kwaram
Zancen ance, sunce ka ce, ko me dai sunce na gaba ya wuce
Igiya ya dace da akuya me pachi, rago marakaho ma ya tashi
Back to the matter kowa ya zauna
Zancen papan mu tatauna
Banda naci, banda dole
Baka da shadda ga banbalasta
Banbalasta banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Gwanda ma me banbalasta
Allah sarki! Ba wanda Allah bai masa ba, se dai wanda yace nashi ya kasa... Alhamdulillah!