Оберіть трек для відтворення
Ga zinari
Ina ta kallo daga waje
Ba yanda zanyi
Sai dai 'in ta leke
I'm attached to you like a leech
Build your fortress so high, I go breach
An bude kofa
Sai na ganki
Wai a ina ne na san ki
Yanzu na ji
Ina san ki
Amma fa bama shiri da wan ki
I dey feel myself but I get nothing to show
Just dey kill myself, feeling cold in the snow
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho, taho
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho
Ko ina kika je zan biki
Yi rawa 'in maki liki
Gashi kin iya girki
Wallahi kina fa da kirki sosai
Sosai
Baby
Eh eh
Eh eh
You just dey shine 'in suka bude kofa
Even brighter than a supernova
Mi lady
Taka rawa baby
Dan Allah ki dawo
Soyayya zan kawo
An bude kofa
Sai na ganki
Wai a ina ne na san ki
Yanzu na ji
Ina san ki
Amma fa bama shiri da wan ki
I dey feel myself but I get nothing to show
Just dey kill myself, feeling cold in the snow
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho, taho
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho
Ko ina kika je zan biki
Yi rawa 'in maki liki
Gashi kin iya girki
Wallahi kina fa da kirki sosai
You know that I love you baby
I go dey with you, bawani maybe
Wasu sunce wai banda saiti
Just because I got a beautiful lady
You know that I love you baby
I go dey with you, bawani maybe
Wasu sunce wai banda saiti
Just because I got a beautiful lady
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho, taho
Duk sanda na ganki
Yazama dole 'inzo, 'inzo
Zan jira ki 'in zaki taho
Ko ina kika je zan biki
Yi rawa 'in maki liki
Gashi kin iya girki
Wallahi kina fa da kirki sosai