Оберіть трек для відтворення
Tattabara tara, Kwai tara Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
Tattabara tara, Kwai tara Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
Aha haaaa
Aha haaaa, DM on the mix
Uhumm hmmm
Uhum mmm
Aha ha a'a
Baby baby rianna
Ohh my Baby baby dianna
Zonan ohh my maryama
Zo in kaiki inbaki soyayya
Inasonki kisoni
Kizo muje mu soye
In baki kibani
Kice dani habibi
Habibty zo inkaiki
Soyayya ni zanbaki
Su basaso insoki
Kuma I promise zan aureki
Habibty zo inkaiki
Soyayya ni zanbaki
Su basaso insoki
Kuma I promise zan aureki
Aha aha
Baby nace aha
Aha aha
Everybody aha
Aha aha
Suma sunce aha
Aha aha
Ahhh
Tattabara tara, Kwai tara Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
Tattabara tara, Kwai tara Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
I don't know what u did to my body, yeah
Bby girl u dey giving me soyayya
Anytime if u come to my room, ohh yeah
We go do um um, ruman ya?
Bby girl ni zan shigoda Sienna
Koh kuma in shigo da benzo, yeah
Kalanta nada rikita kokolwa
Dolene nima in rikita nata
Hayati habibty
Taali ya binati
Anything u wanti
I'll buy u bugati
Dan ni zan kaiki gidana
Sa zani in saka bandana
Kiwi koh banana?
Komai kira sunana, ahh
Tattabara tara, Kwai tara, Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
Tattabara tara, Kwai tara, Ya tara
Zata gari tara, Maida kudin tara
Habibty zo inkaiki
Soyayya ni zanbaki
Su basaso insoki
Kuma I promise zan aureki
Habibty zo inkaiki
Soyayya ni zanbaki
Su basaso insoki
Kuma I promise zan aureki
Aha aha
Baby nace aha
Aha aha
Everybody aha
Aha aha
Suma sunce aha
Aha aha
Ahhh
Aha aha
Ahhhh
Aha aha
Ahhhh
Ahh ahh ahh
Ahh ahh ahh