Оберіть трек для відтворення
Aloha baby hey yeah
Tell me what you want I'ma give ya
I come with a holy Niyya
Go kill a beat and I no go pay Diyya
Get on my carpet like Aladdin
Let's fly around the world, be my Jasmine
Teach me how to dance, I will teach you how to sing
Take every other guy, put them in the dustbin
Za na taka duk wani dan banzan da ya nema yace kina birge shi
Ko wani maye ya kyaleki
In har bai so fa a kulle shi
Halima, yarinya
Ni fa kin tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa
Halima, Yarinya
Yanda kika tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa
Are you an alternator?
Baby you dey charge my mind
Sweet sensation, baby you are one of a kind oo
I am a stranger
I'm not a messenger
You don't need to worry
Dan ni zan sa ki canza
Ni zan sa ki chanja, baby kina burge ni
Zuciya na baki dan ni kina burge ni
Kyale kowane dan banza kada zan ce shi fa ya rude ki
Ina da ji dake ba kadan ba, wani abu ma sai na aure ki
Soyayya dadi
Itace kika sani
Soyayyya dadi
Ni ita ce zana baki
Halima, yarinya
Yanda kika tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa
Halima, yarinya
Ni fa kin tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa
Are you an alternator?
Baby you dey charge my mind
Sweet sensation, baby you are one of a kind
I am a stranger
I'm not a messenger
You don't need to worry
Dan ni zan sa ki canza
Halima, yarinya
Ni fa kin tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa
Halima, yarinya
Yanda kika tafi da imani na
Na zama kaman gawa
Na rikida na zama wawa