Оберіть трек для відтворення
Dole Ajimu
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Iye nanaye ayye iye iye nanaye
Ayye iye iye nanaye Dan kwali
Sannunki fa Hajiyata Sannunki Magajiyata
Daga sauke kayan ka Bai zamto zamu raba ba Dan Gwari
Dan Allah ayi Gwagwaro en mata Don Ado
Ayi juyi juyi Har matan Kano Dan Kwali
Nace Dan Kwali fa ya ja Hula
Zobe nasa da Tagulla
Zama da Hankali Ganganci
Ashe wacce sai yawan Kauyanci
Wai waya fito da Khadija cikin birni (Ni Ne)
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Iye nanaye ayye iye iye nanaye
Ayye iye iye nanaye Dan kwali
Allah shi huci zuciyarki Enmata
Ki sha ruwa a Buta
Da kudi gareni kinji Enmata ai dole zamu huta
Oya go down low yayi Haka
Caka goshin can ta sama
Oya take it slow sare wagba
Babyn tayo Daka Dan Kwali
Can nagano saude
Babyn tasha daurin Dan Kwali
Wai kuma sai Gobe
Bayan nasan sharrin Dan Kwali
Meke jan hula daga nan
Har bangon Zaria Dan Kwali
Mun gaida Samarin Shaho
Mun kawo muku wakar Dan Kwali
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Dan kwali Ga wakar Dan kwali
Iye nanaye ayye iye iye nanaye
Ayye iye iye nanaye Dan kwali