Оберіть трек для відтворення
Larai
Wannan haduwar Umar M. Shareef ne tare Nura M Inuwa
Muje zuwa
Larai-Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Larai
Naje birni nayi gamo da kalar yan matan soyayya
Naga fara can da baka doguwa har ma siririya
In na fito suka ganni kowa sai ta taho wai soyayya
Sai na janyo hula duk nace masu, "لا لا"
A zuciya na cilla can garin mu ta billa
Alkawar muka kulla
Ni da Larai wallah
Idanuwa na sunyi makancewa Jummai na gano
Ni akan Jummai zan dauki kafa ta har Cotonou
Hello-hello in dai na dauki waya Jummai na tuno
A zuciya na sa ta
Idanuwa sun kyalla
Da ina nuna ta
Diyyar da bata talla
Jummai
Larai-Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Larai
Jummai
In ba ke ba sai rijiya
Bani zama cikin duniya
Ke na kira da zinariya
Tare muje kasar Saudia
Da shigar ki ta al'adar hausawa kin birgeni
Ba gudu kuma ke bakya ja baya kin dage
Ba kowa a cikin ran ki sai ni dan kin toge
Kin birge
Kin dage
A cikin bacci na
In na bude ido na
Sun sani dangi na
Har abokai gu na
Nidai-nidai-nidai-nidai-nidai
Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Wallah' kinda fuskar fuska
Kin shiga taro ya haska
Ga igiyar so tubka
Nayi ajewa kin dauka
Ke zanyi wa maganar soyayya Jummai
Idan dake a garan bana jin komai
Gurar ke da fari bata fadin mai-mai
Mai san ya hau sama dole ya dauka tsami (Jummai)
Babbar kyauta ce ke Allahu ya bani (Jummai)
In nayi godewa zan je nai nuni (Jummai)
Na gamsu da soyayyar ta
A dan hakan zan nanata
A dinga kirana ne Jummai
Larai-Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga rai na Larai
Ni kuma Jummai
Jumai kin shiga rai na Jummai