Оберіть трек для відтворення
It's Soundlicious baby
Kadda ki yarda wanchan zai kware ki
Ke bushe yake bida
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Bolt driver ne a Abuja
Kadda ki yarda da wanchan zai cuce ki
Wai zai sai maki GLK
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Haba chiks be wise mana
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Maganar su daya
Kuma kullum karya
Maganar su daya, eh!
Daloli fah ciken su muke ta boilin'
Kudade na duk minti daya doubling'
Ban so ana gani ne in public
Ina son kifin Chicken Republic
Bashi Poly bashi University
Kulllum fakin' changin' identity
Bashi da capacity
Yana kauyen nan if you pass the tea
Kar ki bari ya samu shiga
Kika bashi dama rayuwar ki ne zai rikita
He's a makaryaci kila kuma baya ji
Zai gama dake ne ya barki da Neman likita
Kadda ki yarda wanchan zai kware ki
Ke bushe yake bida
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Bolt driver ne a Abuja
Kadda ki yarda da wanchan zai cuce ki
Wai zai sai maki GLK
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Haba chiks be wise mana
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
In dai yana da capacity ya nuna
Bashi da cap balle-tana city
Matan sa na kwalta ne da titi
Ba a Opay ballen-tana GT
Ai ya wanke ki a randa (a randa)
Ya miki karya kin yadda
Sai kin gama miya da ganda
Zai zo ya saka miki sanda
A Abujan bai wuce Maraba (bai wuce Maraba)
Shi da babu basu da maraba (basu da Maraba)
Yayi post location a Canada
Karya yake yana Taraba
Ko baki yarda bane?
Tambayeshi wayar ina ya aje
Ba lafin bane?
Ya iya karya shiyasa kikaje
Kadda ki yarda wanchan zai kware ki
Ke bushe yake bida
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Bolt driver ne a Abuja
Kadda ki yarda da wanchan zai cuce ki
Wai zai sai maki GLK
Yai maki karya wai shi zai aure ki
Haba chiks be wise mana
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne
Bashi da capacity
Dan karya ne
Bashi da capacity
Ai dan maula ne