Ma!
Mahd O!
Hmm hmm mm
Mai nuna mini
Hanya in gani
Mai tayar dani
In na sare waa
Kin ratsa mini
Jiki da jini
Kinyi mun gini
Bani rushewaa
Ni dai murmushi naki yafi mini
Ke ma Kin sani
Ki daina boyewa
Babu tamkarki na tantance
Ruhi na kina nan kwance
Damuwar ki na sa in dimauce
In kin gujen
Ni zan lalace
Ki yafe mini
Ki duba mini
Nai da na sani
Bani sake waa
In kin yada ni
Wa zaije dani
Kince kina nan dani
Ko kinyi mantawaa
Damuwa tana karuwaa
So na gaskıya baya goguwa
Duk jiki na yana kadduwa
Tausaya kısa na bar dimuwa
Eesha Ban zatan zaki kasa ba
Laifuka baza ki yafe baa
Ruwan kauna (Deep reverb)
Saurara
Masoyina ah
In ka lura
Kana raina ah
Dan adam ajizi ne
Taho zauna
Na amince
Kai kai kadai Na ba kauna ah
Ban barka ba
Ban ki ka ba
Jarumi na
Ka shayar dani
Ruwan kaunaa ah
PROMIX