Оберіть трек для відтворення
Ah yaraye iye
Emteey Shmurda
Emini dey call me Boyskido
It's Soundalicious baby
Matan aure na
Wacce nake nema
Soyayya da ni dake
Baby ya girma
Matan aure na
Wacce nake nema
Soyayya dani dake
Baby ya girma
Da na same ki
Hankali ya kwanta
Da na same ki
Zuciya ta huta
Da na same ki
Hankali ya kwanta
Da na same ki
Zuciya ta huta
Ah yeah iye
Yan mata
Ah yeah iye
Mata-ta
Ah yeah iye
Yan mata
Ah yeah iye
Mata-ta
Ke kika ce mun zaki bani soyayya
Idan bake toh ya zanyi da kai na?
In bakya so toh a kan ki na dena
Duba-duba, duba yanda na koma
Kyakkyawa, kin sace zuciya ta
Ke nake nema
A dare koh da rana
Koh so yai tsada
Zan baki dukiya ta
Masoyiya
Key to my heart
Sugar to my tea
Kece tunani na
Kuma ke zani bi
Key to my heart (to my heart)
Sugar to my tea (to my tea)
Kece tunani na (tunani)
Kuma ke zani bi (zani ba)
Ah yeah iye
Yan mata
Ah yeah iye
Mata-ta
Ah yeah iye
Yan mata
Ah yeah iye
Mata-ta
Ke kika ce mun zaki bani soyayya
Idan bake toh ya zanyi da kai na?
In bakya so toh a kan ki na dena
Duba-duba, duba yanda na koma